Mafi karancin kudin sadaki ya haura zuwa Dubu Tamanin da Shida a Najeriya
Tirkashi!!!
Mazaje sun fara kokawa kan karin kudin Sadaki a Najeriya,
Mafi karancin kudin sadaki a Najeriya ya haura daga Dubu Ashirin da Shida zuwa naira dubu tamanin da shida da dari biyu da goma (N86,210.00) saboda hali na tsadar rayuwa saboda cire tallafin mayi da Kuma tashin dollar,
Comments
Post a Comment