SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR GOMBE BARR SANI A.A HARUNA YA GWANGWAJE MA'AIKATA TAREDA KANSILOLI DA NA'URAR AIKI NA ZAMANI

 DIGITAL ALGON CHAIRMAN ✊



SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR GOMBE BARR SANI A.A HARUNA YA GWANGWAJE MA'AIKATA TAREDA KANSILOLI DA NA'URAR AIKI NA ZAMANI

A ƙoƙarin shugaban ƙaramar hukumar Gombe na sauya fasalin aiki zuwa anfani da fasahar zamani ALGON Barr. Sani Ahmad ya gwangwaje ma'aikatan ƙararamar hukumar Gombe da kansilolinshi da na'urar aiki ta zamani.


Acewar shugaban ƙaramar hukumar,  yanzu muna lokacin da ake ayyuka da kayan aiki na fasahar zamani don haka muma dole mu sauya  zuwa amfani da na'urori a karamar hukumar Gombe.


Daga shigarsa ofis zuwa yanzu shugaban ƙaramar hukumar ya kawo sauye sauye na cigaba musamman a ma'aikatar wanda yasa Ma'aikatan ƙaramar hukumar suke masa laƙabi da 'DIGITAL ALGON CHAIRMAN'


mekefaruwa.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

GWAMNATIN JAHAR GOMBE TA DAU MA'AIKATA SAMA DA MUTUM DARI HUDU DON AIKIN BIOMETRIC

GOV INUWA GIVES OUT GOMBE SSG's DAUGHTER, SUMAYYA IN MARRIAGE

GWAMNA INUWA YA HASKAKA NAJERIYA AMATSAYIN GWARZON SHEKARA