Gomnatin Nigeria ta fidda Jadawalin computer programs dan a rage zaman banza
Gomnatin Nigeria daga ministry of youths and sports ta cirre tsare tsaren computer programs daban daban dan tallafawa matasan Nigeria a rage zaman banza,
garyaza through link na kasa ka cika forms din kada suyi closing
ga Link dn a kasa
https://fmysd-esp.com
zasu turo muku OTP ta email dinku lokacinda kuke cikawa kutabbatar kun shigarda OTP pin din nanda minti 10 zaiyi expire,
idan yayi expire sai ku kara duba email dinku zasu kara turo muku New OTP pin sai kuyi copy kuyi minimizing ku saka a inda suke bukata a saka OTP pin,
sannam ana bukatar ku saka voters card ko national Identity card sannam da passport dinku guda daya
Comments
Post a Comment