Mun bude Shafin Nam ne dan Karin Ilimi da wayar wa juna Kai gameda abubuwa suke faruwa na wannar zamani, wannar shafi na MEKE FARUWA shafi ce wacce zata dinga kawo muku labarai da dumi dumin su gameda abubuwanda suke faruwa na yau da kullum, da kuma zakulo muku labarai na musamman, da kuma shawarwari gameda rayuwarmu na yau da kullum dan kyautata zamantakewar mu, zamu dinga kawo muku labarai na kimiyya da fasaha Wanda yake faruwa aduniyar yanzu, Zamu bude muku filin comment akan duk wata post dinda mukayi Amma bamu yadda ayi batanci ma wani ko wataba, Kuma bamu yadda aci zarafin wani ko wataba, Kuma akwai doka Mai tsanani ga duk Wanda yayi ko tayi batanci ma wani ko wata, dafatan zamu bi doka dan azauna lafiya, mungode muku
T THE MYTH ABOUT SNAKE IN GOMBE STATE. AHMADU PATIENCE MUSTAPHA. U14MM1085. The Snake is the symbol of TANGALE tribe and its very big like a Python. During the time that the Tangale people were looking for a place to stayed, they were lead by the ancestral spirit and the leading was personified by the snake. It is assume that the snake was a lady and by extension it means the spirit that lead them was a woman spirit. On there journey n looking for were to reside three stones that look like a grinding stone were following them and any were the stone stop they people have to stop and wait for direction from the stone, however, inside the stones there are snake inside.the Tangale people migrated from Yemen through what is now Borno State. Due to constant tribal wars,they had to keep on moving from one place to another. They settled in seven different places before they came to their present location. Some of the places where they settled include Sanum Kude (Big San)...
11th November, 2023 President Bola Tinubu Joined key government and business leaders today at the Saudi-Nigeria Investment Roundtable in Riyadh, with a message from the heart of Nigeria: We are ready for change, ready for investment, ready for growth, ready for business. As a government, we have taken sustainable steps to cut the red tape, clearing the path for free market operations, and affirming our stance against corruption. I also emphasized the importance of our young population. Nigeria's youth are our pride, ready to drive innovation and elevate our nation on the world stage. To investors, we promise not just ease but enthusiasm and excellence in our partnerships. #SaudiNigeriaInvestmentRoundtable #NigeriaOpenForBusiness #RenewedHope Photos: State House/Nosa Asemota mekefaruwa.blogspot.com
Gwamnatin tarayya ta nuna alamar tana shirin korar ma'aikata da ba su san makamashin aiki ba - Folashade Yemi-Esan, shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya ce ta sanar da hakan ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu - Shugaban ma'aikatan na kasa ta ce wadanda suka cancanta ne kawai za a dauka aiki a hukumomin gwamnatin tarayya Folashade Yemi-Esan, shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya, HoS, ta ce za a bullo da tsarin da zai tabbatar wadanda suka dace ne kawai za su samu aikin gwamnatin tarayya. Vanguard ta ruwaito cewa Yemi-Esan ta yi wannan furucin ne a wurin taron Hukumar Yin Sauye-Sauye a ayyukan gwamnati, BPSR, da aka yi a ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu a Abuja. DUBA WANNAN: Mekefaruwa.blogspot.com
Thanks
ReplyDelete