MEKE FARUWA



Mun bude Shafin Nam ne dan Karin Ilimi da wayar wa juna Kai gameda abubuwa suke faruwa na wannar zamani, wannar shafi na MEKE FARUWA shafi ce wacce zata dinga kawo muku labarai da dumi dumin su gameda abubuwanda suke faruwa na yau da kullum, da kuma zakulo muku labarai na musamman, da kuma shawarwari gameda rayuwarmu na yau da kullum dan kyautata zamantakewar mu, zamu dinga kawo muku labarai na kimiyya da fasaha Wanda yake faruwa aduniyar yanzu, 
Zamu bude muku filin comment akan duk wata post dinda mukayi Amma bamu yadda ayi batanci ma wani ko wataba, Kuma bamu yadda aci zarafin wani ko wataba, Kuma akwai doka Mai tsanani ga duk Wanda yayi ko tayi batanci ma wani ko wata,
dafatan zamu bi doka dan azauna lafiya, mungode muku  

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

GWAMNATIN JAHAR GOMBE TA DAU MA'AIKATA SAMA DA MUTUM DARI HUDU DON AIKIN BIOMETRIC

GOV INUWA GIVES OUT GOMBE SSG's DAUGHTER, SUMAYYA IN MARRIAGE

GWAMNA INUWA YA HASKAKA NAJERIYA AMATSAYIN GWARZON SHEKARA