Tsohuwar Minista na Jinkai Sadiya Umar Farouq ta mika kanta wa hukumar EFCC
8th January,2024
Tsohuwar ministar jin-kai Hajiya Sadiya Umar Farouq ta mika kanta wa hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta Najeriya watau EFCC.
Tsohuwar ministar ta ce ta mika kanta ne domin gayyatar da hukumar ta yi mata kan zargin badakalar naira biliyan 37.
Wannam labarin ya fito ne daga shafinta na Yanar gizo
Comments
Post a Comment