TSOHON GOMNAN KUDI GODWIN EMEFIELE YA DAWO DA KUDI TRILLION HUDU DAGA BANKUNA HUDU
Tsohon Gomnan Kudi Mr Godwin Emefiele ya dawo da kudi kimanin naira trillion hudu (N4 trillion) Wanda ya sace,
Bayan maido da kudin ya kuma bayar da sunayen bankuna guda Shida wadanda mallaki nashi ne bayan bankuna guda Dari Biyar da casa'in Wanda aka kamashi ya ajiye kudaden acikinsu na kasar waje,
Tsohon mataimakinsa Mr Tunde Lemo shima ya sanar da cewa ya dawo da dala Million Dari Biyar,
Abun ban mamaki shine yadda aka samu kudi har dala Million Dari biyu da saba'in da Biyar dalar amurka ( $275 Million) acikin bankin wani yaro karami mai kimamin Shekara Shekara Shida da haifuwa Wanda yake d'ane ga tsohon P.A na Buhari watau Sabiu Yusuf a.k.a Tunde,
Ankuma kara samun kudi har trillion daya da rabi, acikin banki na P.A na tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari,
Mr Obazee ya dawo da Kudi har Naira trillion Sha biyu ( N12 trillion) wadanda ma'aikatan tsohon Shugaban kasa suka sata na mulkin Buhari,
Yanzu Shugaba Tinubu yana tattaunawa yadda za'a dawo da sauran kudaden.
Comments
Post a Comment