Daga Karshe Baturen nam ya gane cin tuwo tafi Lafiya akan Indomie
An fafata wasan damben gargajiya tsakanin wani Bature daga kasar Ingila mai suna Mr. Luke Layland da wani matashin dan dambe daga arewacin Najeriya mai suna Shagon Dan Zuru a filin dambe da ke garin Katsina da yammacin ranar Asabar, 13 ga watan Janairu, 2024.
Shagon Dan Zuru ne ya samu nasara a kan Baturen nam Mai suna Luke Layland bayan an yi turame da yawa.
Comments
Post a Comment