Gomnatin Nigeria na Shirin korar ma'aikatanda Basu cancanta a aiki ba

 Gwamnatin tarayya ta nuna alamar tana shirin korar ma'aikata da ba su san makamashin aiki ba - Folashade Yemi-Esan, shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya ce ta sanar da hakan ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu - Shugaban ma'aikatan na kasa ta ce wadanda suka cancanta ne kawai za a dauka aiki a hukumomin gwamnatin tarayya Folashade Yemi-Esan, shugaban ma'aikatan gwamnatin tarayya, HoS, ta ce za a bullo da tsarin da zai tabbatar wadanda suka dace ne kawai za su samu aikin gwamnatin tarayya. Vanguard ta ruwaito cewa Yemi-Esan ta yi wannan furucin ne a wurin taron Hukumar Yin Sauye-Sauye a ayyukan gwamnati, BPSR, da aka yi a ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu a Abuja. DUBA WANNAN: 



Mekefaruwa.blogspot.com

Comments

Popular posts from this blog

THE MYTH ABOUT TANGALE SNAKE

PRESIDENT BOLA TINUBU JOINED KEY GOVERNMENT AND BUSINESS LEADERS AT SAUDI ARABIA

GOV INUWA YAHAYA RECEIVES NIOUB PRESIDENT IN ABUJA